iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana rashin jin dadin ta da maido da alakar da ke tsakanin Hamas da Syria , inda ta yi ikirarin cewa wannan matakin zai cutar da muradun al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3488047    Ranar Watsawa : 2022/10/21

Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da ofishin siyasa na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya fitar ya bayyana cewa, sake kulla alaka tsakanin kungiyar Hamas da kasar Siriya ya kara karfafa karfin juriya a yankin.
Lambar Labari: 3488040    Ranar Watsawa : 2022/10/20